Shugaba Buhari na bukatar addu'a - Sako daga fadar shugaban kasa

Shugaba Buhari na bukatar addu'a - Sako daga fadar shugaban kasa

- Mai ba shugaban kasa Shawara akan harkan yada labarai, Femi Adesina yi tsokaci game da rashin lafiyar Buhari

- Ya ce duk wadanda suke kira Buhari ya sauka daga kujeran shugabancin kasa Najeriya saboda rashin lafiyar da yake fama dashi suna fadin ra’ayinsu ne.

Shugaban Kasa ya tafi kasar Ingila a wanacan lokacin domin ganin likitocinsa kuma ‘yan Najeriya sun yi ta binsa da addu’a Allah ya dawo dashi lafiya , haka ma yanzu za’a ci gaba da addu’o’i Allah ya bashi Lafiya.

Buhari bai sami daman fitowa Sallar Juma’a ba yau, bayan makonni biyu Kenan bai shugabanci kwamitin Zartaswa ba.

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Tsohon gwamnan jihar Kano a Nijeriya, Malam Ibrahim Shekarau ya ce yana bin kadin ɓata-suna da 'yan sandan ƙasar suka yi masa.

Shugaba Buhari na bukatar addu'a - Sako daga fadar shugaban kasa

Shugaba Buhari na bukatar addu'a - Sako daga fadar shugaban kasa

KU KARANTA: Yadda ta kaya tsakanin Osinbajo da Babachir

Rundunar 'yan sandan ta ce ta gano wata takarda da ke alaƙanta Shekarau da kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

A cewarta jami'anta ne suka gano takardar bayan wani samame da suka kai gidan sanata Danjuma Goje a Abuja.

Mai magana da yawun Shekarau, Malam Sule Ya'u Sule ya ce ba shakka suna bin bahasin wannan batu a wajen 'yan sanda.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel