Masifa! Jarirai sama da 200 ne aka jefar a shekarar da ta wuce a Najeriya

Masifa! Jarirai sama da 200 ne aka jefar a shekarar da ta wuce a Najeriya

- Gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta ce ta yi nasarar ceto jarirai 237 da aka zubar a sassa daban-daban na jihar.

- Jarirn 106 maza ne, yayin da 131 kuma suka kasance mata, kuma an jefar da su ne a bara.

Gwamnatin jihar Lagos a Najeriya ta ce ta yi nasarar ceto jarirai 237 da aka zubar a sassa daban-daban na jihar.

Jarirn 106 maza ne, yayin da 131 kuma suka kasance mata, kuma an jefar da su ne a bara.

Jaridar Punch da Guardian, sun rawaito cewa, kwamishinan matasan jihar, Uzamat Akinbile-Yussuf, yana ganin cewa an kara samun yawaitar adadin jariran da aka tsinta a watannin baya-bayan nan.

Masifa! Jarirai sama da 200 ne aka jefar a shekarar da ta wuce a Najeriya

Masifa! Jarirai sama da 200 ne aka jefar a shekarar da ta wuce a Najeriya

KU KARANTA: Jerin jihohin Biafara idan sun balle daga Najeriya

NAIJ.com ta samu labarin cewa yara na baya-bayan nan da aka tsunta su ne guda 53 da aka zubar a kusa da wata bola a jihar.

Wani wakilin majiyar mu a Najeriya ya ce akan jefar da jariran ne saboda iyayensu talakawa ne ko kuma an haife su ne ba ta hanyar aure ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma ga wasu yaran nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel