Ku binciki Danjuma Goje akan takardun da kuka gani a gidansa – Shekarau ga hukumar yan sanda

Ku binciki Danjuma Goje akan takardun da kuka gani a gidansa – Shekarau ga hukumar yan sanda

-Malam Ibrahim Shekarau ya bukaci hukumar yan sanda ta dau mataki kan Danjuma Goje

-Ya bayyana dalilin da yasa ake tuhumarsa sa kisan Sheik Ja’afar Mahmud Adam Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau jiya a jihar Kano, yayi kira ga jami’an yan sanda su binciki Sanata Danjuma Goje akan takardun da aka gani a gidanshi na kisan babban malamin nan Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam.

Mai magana da yawun shekarau, Ghali Sadiq ya fadawa manema labarai cewa : “ Zamuji dadi idan hukumar yan sanda zata binciki Sanata Danjuma Goje akan yadda ya samu takardan da ke boye shekarun nan, da kuma fashin baki akan yadda aka samu wannan takarda,” Mai magana da yawun shekarau, Ghali Sadiq ya fadawa manema labarai.

Ku binciki Danjuma Goje akan takardun da kuka gani a gidansa – Shekarau ga hukumar yan sanda

Shekarau ga hukumar yan sanda

Dama anyi takardan ne domin bata sunan Malam Ibrahim Shekarau saboda takarar zaben gwamnan da yakesonyi a jihar.

KU KARANTA: EFCC ta bayyana yawan kudaden da ta gano

An gano wadannan takardu ne a gidan Danjuma Goje da ke Abuja a wata harin bincike da jami’an hukumar INEC ta gudanar.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel