Tirkashi! Nnamdi Kanu ya cika sharrudan beli

Tirkashi! Nnamdi Kanu ya cika sharrudan beli

- Masu tsayawa Nnamdi Kanu Wanda ya kunshi malamin yahudu, Sanata Enyinnaya Abaraibe, sun bayyana a kotu

- A yanzu iyalan Nnamdi Kanu da lauyoyi suna kan zuwa kurkukun Kuje domin daukansa bayan cika sharrudan

Wata babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja ta rattaba hannu kan takardar belin Shugaban kungiyar masu yakin neman yancin Biafra, Nnamdi Kanu.

NAIJ.com ta samu rahoton cewa Jastis Binta Nyako ta rattaba hannun ne da rana a yau Juma'a, 28 ga watan Afrilu inda ta amince da cewa an cika sharrudan beli.

Masu tsayawa Nnamdi Kanu Wanda ya kunshi malamin yahudu, Sanata Enyinnaya Abaraibe, sun amince da cewa zasu kawo shi duk lokacin da aka bukaci ganinsa a kotu.

Tirkashi! Nnamdi Kanu ya cika sharrudan beli

Tirkashi! Nnamdi Kanu ya cika sharrudan beli

iyalan Nnamdi Kanu da lauyoyi suna kan zuwa kurkukun Kuje domin daukansa bayan cika sharrudan

Naij.com ta bada rahoton cewa wani malamin yahudu ya zo daga Fatakwal domin tsaya mata.

KU KARANTA: Tab dijan! Kakakin majalisa ya lallasa jami’in dan sanda

Sanata Enyinnaya Abaribe Mai wakiltan mazabar Abia ta kudu ya rattaba hannu kan kudin belin miliyan 100 yayinda wani babban dan kasuwa.

mataimakin Shugaban majalisan dattawa, Ike Ekweremadu, na cikin wadanda suka je kotun.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel