Tashin hankali : Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

Tashin hankali : Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

-Shugaba Buhari bai halarci sallan Juma’a a yau

-Gwamnonin da suka zo ganinshi basu samu daman ganawa da shi ba

An nemi shugaba Buhari an rasa a masallacin Juma’an Aso Rock a yau Juma’a, 28 ga watan Afrilu 2017.

Daga cikin gwamnonin da suka halarci salla a masallacin sune gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje; gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun; da gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari.

Gwamnonin sun alarci sallar ne domin samun ganawa da shugaba Buhari amma Allah aiyi ya halarci sallan ba.

Tashin hankali : Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

Tashin hankali : Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

Fadar shugaban dai ta bayyana ranan Alhamis cewa duk da maganganun da e yawo a kafofin yada labarai akan rashin lafiyan Buhari, baa bun damuwa bane.

KU KARANTA:

Garba Shehu yace : “Shugaba Buhari na samun dukkan bayanan ayyukan da ke wakana a cikin gwamnati, kuma a ko da yaushe ya na ganawa da mataimakin sa, Yemi Osinbajo. Sannan kuma gidan sa ma da ya ke zaune, akwai ofis wadatacce da ya ke gudanar da sha’anin mulki."

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel