Fafaroma ya turo Wakili a Najeriya

Fafaroma ya turo Wakili a Najeriya

– Fafaroma ya aikowa Kasar Najeriya wakili

– Darikar Katolika tana da dinbin mabiya a Duniya

– Babban Rabaren din yana jin yare da dama

Shugaban Kiristoci Duniya Mabiya Darikar Katolika Fafaroma ya aiko da Wakili zuwa Najeriya.

Yayi wannan ne domin sha'anin Addinin Kirista.

Fadar Kungiyar ta bayyana wannan a Ranar Laraba 26 ga watan Afrilu 2017.

Fafaroma ya turo Wakili a Najeriya

Fafaroma kwanaki a Najeriya

Sakataren Kungiyar Darikar Katolika ta Najeriya watau CSN Rabaren Ralph Madu ya bayyana wannan a Birnin Tarayya Abuja kamar yadda NAIJ.com su ka samu ji. Rabaren Madu yace Fafaroman Benedict ne ya aiko sa.

KU KARANTA: Yan Biyafara sun soki shugaba Buhari

Fafaroma ya turo Wakili a Najeriya

Wani Cocin Katolika a Najeriya

Wannan dai ba komawa bane face Antonio Guido Fillipizi wanda zai zama Wakilin Fafaroma a Najeriya. Fillipizi mai shekaru fiye da 50 ya zama Fasto ne tun shekaru 30 da su ka wuce. Fullipizi ya iya yaruka da dama.

Kwanaki wani Dan Majalisa Wakilai ta Tarayya Hon. Gyang Dung ya kawo wani kudiri zuwa Majalisar Kasar inda yake nema a kafa Kotun Kirista a fadin Kasar nan. Watau dai wannan zai yi daidai da kamar Kotun Shari’ah na Musulunci.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sulhu tsakanin Gwamnatin Najeriya da Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel