Ana cigiyar Salima Hussaini wanda ke yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa (Hotuna)

Ana cigiyar Salima Hussaini wanda ke yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa (Hotuna)

- Ana cigiyar wata yarinya mai shekaru 13 da haifuwa a yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa

- Yarinya ta bata ne a lokacin da mahaifiyarta ta aike ta sayen gari a unguwarsu

- Duk wanda Allah ya sa ya gan ta zai iya tuntubi wannan lamba 07069139120

Ana cigiyar wannan yarinya mai suna Salima Hussaini, mai shekara 13. Ta bata ne da misalin karfe 5pm na yammacin ranar Alhamis, 27 ga watan Afrilu a lokacin da mahaifiyarta ta aike ta sayen gari a unguwarsu ta Aku Village Base 1 dake yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa.

Kamar yadda NAIJ.com ke da labara, Salima dai wankan tarwada ce kuma ba ta da tsawo sannan kuma tana da kiba.

KU KARANTA KUMA: Mata ta haifi yan 2 sau shidda (Hotuna)

Ga duk wanda Allah ya sa ya gan ta, zai iya kawo ta gidan iyayenta dake unguwar Aku Village Base 1. Ko kuma a tuntubi wannan lamba 07069139120.

Ana cigiyar Salima Hussaini wanda ke yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa

Salima Hussaini wanda ke yankin Mararrabar Abuja ta jihar Nassarawa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta kawo maku bidiyon iyalan wasu mutanen da aka tsare a hukumar DSS

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel