Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

- An yi wa wata ba Amurka mai suna Shariffa Carlos alkawarin babban aiki a ofishin jakadancin kasar Amurka da ke kasar Musulmi.

- Kafin nan amma aikin ta shine juyar da tunanin mata cewa an zalince su ta kuma nuna musu yadda musulunci ya tauye musu hakki.

An yi wa wata ba Amurka mai suna Shariffa Carlos alkawarin babban aiki a ofishin jakadancin kasar Amurka da ke kasar Musulmi.

Kafin nan amma aikin ta shine juyar da tunanin mata cewa an zalince su ta kuma nuna musu yadda musulunci ya tauye musu hakki.

Amma abun mamaki daga karshe sai Allah ya nufe ta da samun shiriya bayan da ta fahimci yadda addinin na Musuluncin yake.

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

KU KARANTA: Kisan Sheikh Ja'afar: Shekarau da Goje sunce babu ruwansu

A wani labarin kuma, Kimanin mabiya Cocin ‘House of Prayer Ministries’ da ke Makerere a kasar Uganda, kusan 3,000 zuwa 6,000 sun cika da matukar mamaki yayin da Fastonsu Aloysius Bugingo ranar bikin Ista ya karbi dubunnan litattafan Baibul dinsu kana ya cinna musu wuta.

Jarida Zambezi Report, ta ruwaito cewa Faston ya kona Baibul din ne saboda suna karkatar da mutane daga tafarkin Gaskiya.

NAIJ.com ta samu labarin cewa ya kara da cewa, littattafan Baibul irin su The King Jame’s version, the New Testament, The Good News Bible an gurbata su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan kuma sunan Allah ne a jikin zogale

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel