EFCC ta kara taso Danuwan tsohon shugaba Jonathan a gaba

EFCC ta kara taso Danuwan tsohon shugaba Jonathan a gaba

– EFCC ta damke wani Danuwan Jonathan

– Hukumar ta ma kara laifuffuka a saman na baya

– Ana zargin sa da karbar miliyoyin daloli a hannun Dasuki

Wannan makon tsohon Shugaba Jonathan ya bayyana cewa Shugaba Buhari ya tasa yanuwan a gaba.

Jonathan yace da 'yan uwan sa Shugaba Buhari yake fada.

Sai dai Shugaban kasar ya musanya hakan.

EFCC ta kara taso Danuwan tsohon shugaba Jonathan a gaba

EFCC na shirin damke wani Danuwan Jonathan

Femi Adesina ya maida martani ga tsohon shugaban kasar bayan ya bayyana cewa Shugaba Buhari na nema ya ci mutuncin iyalin sa da sunan yaki da sata. Buhari yace da rashin gaskiya yake fada ba shi ba.

KU KARANTA: Da barna na ke yaki ba iyalin ka ba Jonathan - Buhari

EFCC ta kara taso Danuwan tsohon shugaba Jonathan a gaba

EFCC na zargin Danuwan Jonathan da laifi

A da dai, ana zargin Aziola da laifuffuka 7, yanzu haka an kara laifuffuka 2. EFCC za ta nemi karin shaida domin gurfanar da danuwan tsohon shugaban kasar. Ana tuhumar sa da yin gaba da Dala miliyan $40 daga hannun Sambo Dasuki.

Yanzu haka Hukumar EFCC ta kara daura sababbin laifuffuka a kan na da kan wani Danuwan Shugaba Jonathan, Aziola Robert da matar sa Stella.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Najeriya na fama da wahala a zamanin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel