Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

- Kwamandan Soji ya yaba ma dakarun soji kan samun nasara akan yan Boko Haram

- Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15 yayin harin mayar da biki

Babban kwamandan runduna ta 7 na mayakan sojan kasa Birgediya janar Victor Ezugwu ya yaba ma mayakan rundunar sojan kasa da suka samu gagarumar nasara akan yayan Boko Haram.

Kwamandan ya yabi sojojin ne bayan wani jarumta da suka nuna yayin da mayakan Boko Haram suka yi kokarin kai musu harin mamaya a sansanin sojojin dake dajin Sambisa da safiyar ranar Almahis 27 ga watan Afrilu.

KU KARANTA: Kungiyar Izala ta gudanar da wa’azin ƙasa a garin Maiduguri (Hotuna)

Sakamakon hakan sojojin sun kashe yan Boko Haram 15 tare da jima wasu dayawa raunuka sa’annan NAIJ.COM ta ruwaito sun kwato makamai da dama, makaman sun hada da:

Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

Makaman da aka kwato

Motar yaki guda 1, bindigar labarbar, manyan bamabamai, AK-47 guda 3 da sauran bindigan kugu, alburusai, wayoyin hannu, gurneti 36, batiran mota 12 da sauransu, kamar yadda NAIJ.com ta samu bayanai.

Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

Kwamandan Soji

Kwamdandan ya cigaba da bukatar sojojin dasu jajirce a yakin da suke yi da Boko Haram don a cimma burin babban hafsan sojan laftanar janar Tukur Yusf Buratai na ganin an kakkabe Boko Haram daga Najeriya gabaki daya.

wamdandan ya cigaba da bukatar sojojin dasu jajirce a yakin da suke yi da Boko Haram don a cimma burin babban hafsan sojan laftanar janar Tukur Yusf Buratai na ganin an kakkabe Boko Haram daga Najeriya gabaki daya.amdandan ya cigaba da bukatar sojojin dasu jajirce a yakin da suke yi da Boko Haram don a cimma burin babban hafsan sojan laftanar janar Tukur Yusf Buratai na ganin an kakkabe Boko Haram daga Najeriya gabaki daya.

Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

Motar da aka kwato

Sojoji sun hallaka yan Boko Haram 15, tare da kwato dimbin makaman yaki (Hotuna)

Makamai

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sojoji sun yi luguden wuta kan Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel