Dalili da majalisar tarraya na sama da kasa don gyara gidajen yari na Najeriya zai baka mamaki

Dalili da majalisar tarraya na sama da kasa don gyara gidajen yari na Najeriya zai baka mamaki

- Majalisar na kan aiki da tukuru don ingantan gidajen yari a fadin kasar

- Don inganta gidajen yarin Najeriya, wakilan na daukan kudi daga wasu hukumomin

- Zai yuwuwa kowa ya zama fursuna musamman a wannan gwamnati

- Muna so mu hažaka gidajen yarin, saboda kowa da kowa

Jagaba Adams Jagaba, shugaban kwamitin na harkokin cikin kasa a majalisar dokoki y ace majalisar na kan aiki da tukuru don ingantan gidajen yari a fadin kasar.

Ya da'awar cewa majalisar wakilai ta nace a kan wannan gyara saboda "kowa da kowa ne yanzu a yuwuwar fursuna."

KU KARANTA: Sheikh Ja'afar: Ku fayyace gaskiya 'yan sanda – Inji Danjuma Goje

A cewar shi, don inganta gidajen yarin Najeriya, wakilan na daukan kudi daga asusun tarayya na sauran hukumomin.

NAIJ.com ya tara cewa, memba wakiltar Kachiya / Kagarko mazabar tarayya na jihar Kaduna a majalisar wakilai ya bayyana haka a Abuja a ranar Alhamis a lokacin da ana bada motocin aiki 239 da kayayyakin noma kwanan nan wanda gidajen yari na Najeriya sun samu.

A kasafin kudin ta wannan shekara ta, mun kasaftawa yawan kudi ga Gidajen Yari na Najeriya

A kasafin kudin ta wannan shekara ta, mun kasaftawa yawan kudi ga Gidajen Yari na Najeriya

KU KARANTA: Dalilan da ya sa ba a yawan gani na – Buhari

Ya ce: "Zai yuwuwa kowa ya zama fursuna musamman a wannan gwamnati. Yana da muhimmanci cewa muna da gidajen yari masu kyau saboda gwamnoni, da ministoci da sauran manyan 'yan siyasa yanzu ana aika zuwa kurkuku.

"A kasafin kudin ta wannan shekara ta, mun kasaftawa yawan kudi ga Gidajen Yari na Najeriya.

"Muna so mu hažaka gidajen yarin, saboda kowa da kowa ne yanzu a yuwuwar fursuna," ya kara da cewa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya idan ya kamata a tarwatsa majalisar dattijai

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure
NAIJ.com
Mailfire view pixel