Uwargidan Najeriya tayi wani gagarumin kokari

Uwargidan Najeriya tayi wani gagarumin kokari

– Uwargidan Najeriya tayi wani gagarumin kokari ga mata

– Aisha Buhari ta saye kayan noma ga mata

– Matar shugaban kasar dai tana kokarin wajen taimakon al’umma

Matar shugaban kasa Aisha Muhammadu Buhari tayi gagarumar kokari inda ta taimakawa mata da kayan noma.

Hajiya Aisha Buhari ta sayawa mata a fadin kasar kayan aikin kifi da na shinkafa.

Aisha Buhari ta saba taimakawa mata da kananan yara a Najeriya

Ka ji abin da matar shugaban kasa Aisha Buhari tayi?

Matar shugaban kasa tana ba da kyauta

NAIJ.com ta samu labarin cewa matar shugaban kasar Aisha Buhari tayi wannan kokari ne domin taimakawa masu shirin noma. Yanzu haka dai za a ajiye kayan a hannun matan Gwamnonin Jihohin kasar. Matar shugaban kasar dai ta sayi kayan casar shinkafa har 25 da kuma da kuma na busar da kifi da za a rabawa Jihohi da dama.

KU KARANTA: Naira na kara kima a kasuwa

Mun samun wannan labari ne daga Daily Trust ta bakin Suleiman Haruna wanda shi ke magana da bakin Uwargidan Najeriya. Haruna ya bayyana cewa matar shugaban kasar ta saye kayan ne domin agazawa mata.

Kuma da alamu dai idan ba ayi sa’a ba bana babu kasafin kudi a Najeriya kamar yadda NAIJ.com ke lura da abubuwa. Don kuwa ga shi har yau ana shirin shiga watan 5 Majalisa ba ta tabbatar da kasafin da aka tura ma ta ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wata mata mai sana'ar maza a Jihar Kwara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel