Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

- Shugabancin jam'iyyar APC ta gana da gwamnoninta

- Gwamnonin APC sun tattauna batutuwa da dama da Oyegun

A ranar Alhamis 27 ga watan Afrilu ne dai kafatanin gwamnonin APC suka yi wata muhimmiyar ganawa da shugaban jam’iyyar Cif John Odigie Oyegun.

Taron ya samu halartan gwamnoni da suka hada da shugaban gwamnonin APC, Rochas Okorocha, gwamna Abdul-Aziz Yari, gwamna Kashim Shettima, gwamna Nasir El-Rufai, gwamna Ibikunle Amosun, gwamna Rauf Aregbesola da sauran gwamnonin jam’iyyar.

KU KARANTA: “Ba zan manta da Dasuki da El-Zakzaky ba” – inji gwamna Fayose

A bangaren shuwagabannin jam’iyyar kuwa, akwai shugaban jam’iyyar Cif John Oyegun, shugaban matan jam’iyyar, sakataren jam’iyyar mai Mala Bunu da sauransu.

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

Shugaban jam’iyyar APC tare da gwamnoninsa

Taron ya zo ne daidai lokacin da gwamnonin jam'iyyar ke shirin zuwa wata ganawa da mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo a fadar shugaban kasa duk a ranar Alhamis 27 ga watan Afrilu.

NAIJ.com ta ruwaito mataimakin shugaban kasa zai tattauna batutuwa da suka shafi tattalin arzikin kasa ne da gwamnonin.

Ga sauran hotunan:

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

Shugaban gwamnonin APC, Rochas da abokansa

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

Gwamnonin APC

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

El-Rufai da gwamnonin APC

Shugaban jam’iyyar APC ya gana da gwamnoninsa

Gwamnonin APC

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dan Najeriya yace ba ruwansa da APC

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel