Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

-Bukola Saraki ya je asibiti gaishe da maras lafiya a asibitin majalisa

-Shugaban majalisan ta baiwa yara rigakafi da kansa

Hotuna sun bayyana da ke nuna cewa shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, yana baiwa yara rigakafin cutan a asibitin majalisar.

Adadin wadanda suka rasa rayukansu sanadiyar ciwon sankarau tun Nuwamban 2016 ya kai 745.

Wannan na kunshe cikin jawabin da cibiyar dakile cututtuka NCDC ta saki ranan Laraba, 19 ga watan Afrilu.

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

NAIJ.com ta tataro cewa NCDC ta bayyana cewa mutane 8,057 ne suka kamu da cuwon sankarau a fadin tarayya.

KU KARANTA: An garkame Babangida Aliyu a Kotu

Jihohin da abun ya shafa sune Zamfara, Sokoto, Katsina, Kebbi da Niger.

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Majalisar dinkin duniya ta bada tallafin rigakafin cutan sankarau 850,000 ga jihar Sokoto domin kawar da ciwon a jihar.

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

Ciwon Sankarau : Saraki ya kai ziyara asibiti

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel