Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6

Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6

- Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na daya daga cikin gwamnoni 6 da kungiyar yan fansho ta kasa ta zaba domin karramawa a kasa

- A wata sanarwa da sashen kula da baki na gidan gwamnatin jiha ya bayar ta ce an gudanar da bikin ne a ranar laraba a Hotel din seventeen dake garin Kaduna da misalin karfe goma na safe

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na daya daga cikin gwamnoni 6 da kungiyar yan fansho ta kasa ta zaba domin karramawa a kasa.

A wata sanarwa da sashen kula da baki na gidan gwamnatin jiha ya bayar ta ce an gudanar da bikin ne a ranar laraba a Hotel din seventeen dake garin Kaduna da misalin karfe goma na safe.

An zabi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar tare da gwamnonin ne bisa ficen da ya yi wajen biyan fansho da sauran hakkokin maaikata akan lokaci.

Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6

Kungiyar yan fensho na kasa sun karrama Gwamnoni 6

KU KARANTA: An gano takardun shaidar alakar kisan Sheikh Jafar da Shekarau

NAIJ.com ta samu tabbacin cewa Gidan rediyon jihar Jigawa da sauran tashoshin FM sun watsa yadda bikin ya gudana kai tsaye wanda asusun adashen gata na jiha da kananan hukumomin jihar Jigawa karkashin sakataren zartarwa na asusun Comrade Suleiman Adamu Kiyawa ya dauki nauyin kawo muku.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma dai wani gwamnan ne

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel