YANZU-YANZU: Rundunar yan sanda ta bankado takardun dake alakanta Shekarau da kisan Sheikh Ja'afar

YANZU-YANZU: Rundunar yan sanda ta bankado takardun dake alakanta Shekarau da kisan Sheikh Ja'afar

- Rundunar yan sandan Nigeria tace a sumamen bazata da ta yi a gidan Sanata Danjuma Goje na Abuja ta samu tsabar kudi Naira miliyan N18m, da riyal dubu $19k

- Majiyar mu ta bayyana cewa rundunar yan sandan ta kuma bayyana kama wasu takardu dake alakanta Ibrahim Shekarau wajen kisan akayiwa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam

Rundunar yan sandan Nigeria tace a sumamen bazata da ta yi a gidan Sanata Danjuma Goje na Abuja ta samu tsabar kudi Naira miliyan N18m, da riyal dubu $19k

Hausa Times ta ruwaito Sahara reporters ta bayyana cewa rundunar yan sandan ta kuma bayyana kama wasu takardu dake alakanta hannun tsohon Gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau wajen kisan gillar da akayiwa babban malamin addinin musulunci Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam a 2006.

NAIJ.com dai ta tuna cewa an kashe margayi Sheikh Jaafar a massalaci yana jan sallar Asubahi a inda wasu yan bindiga suka bude masa wuta inda anan take ya rasa ransa.

YANZU-YANZU: Rundunar yan sanda ta bankado takardun dake alakanta Shekarau da kisan Sheikh Ja'afar

YANZU-YANZU: Rundunar yan sanda ta bankado takardun dake alakanta Shekarau da kisan Sheikh Ja'afar

KU KARANTA: Saraki da El-rufai sun fara sasanta Ganduje da Sarki Sanusi

A wani labarin kuma, Hukumar tsaro da kare al’umma ta sibil difens reshen jihar Jigawa ta ce ta samu manyan laifuka 144 tsakanin watan janairu zuwa Maris na wannan shekara.

Mai magana da yawun hukumar, Malam Abdullahi Adamu ya sanar da haka ga kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) da ke birnin Dutse.

Ya ce guda casa’in da tara na laifukan sun shafi na kananan laifuka.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan ma dai sarkin Kano din ne

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel