Ba'a mutunta hakkin mallakar Fina-finai a Najeriya - Rikadawa

Ba'a mutunta hakkin mallakar Fina-finai a Najeriya - Rikadawa

- Hukumar bunkasa ilimi, kimiya da kuma tattalin al’adu ta majalisar dinkin duniya ta kebe ranar 26 ga watan Afrilu domin kare hakkin masu kirkiro fasaha a duniya

- Alhaji Rabiu Rikadawa shaharare a harakar fina-finan Hausa a Najeriya ya bayyana cewa ranar tana da matukar muhimmanci ga sana’ar su

Hukumar bunkasa ilimi, kimiya da kuma tattalin al’adu ta majalisar dinkin duniya ta kebe ranar 26 ga watan Afrilu domin kare hakkin masu kirkiro fasaha a duniya.

Hukumar da aka fi sani da UNESCO ta kebe wannan ranar ce idan akai la’akari da yadda wasu ke amfani da fasahar jama’a ba tare da amincewarsu ba.

Alhaji Rabiu Rikadawa shaharare a harakar fina-finan Hausa a Najeriya ya bayyana cewa ranar tana da matukar muhimmanci ga sana’ar su.

Ba'a mutunta hakkin mallakar Fina-finai a Najeriya - Rikadawa

Ba'a mutunta hakkin mallakar Fina-finai a Najeriya inji Rikadawa

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: Majalisar wakilai ta ba yan sanda sa’oi 24 su dawo da takardun kasafin kudi

Sai dai Rikadawa ya koka bisa yadda yace hukumar dake da alhakin karewa masu sana’ar fina-finai a najeriya hakkin mallaka bata gudanar da aikinta, lamarin da a wasu lokutan ke haddasa musu yin hasara.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na NAIJ.com na nuna alama 5 da ya nuna za ka iya samu ciwon zuciya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel