Lafiya kuwa! Kyari, ministoci 14 basu halarci taran majalisar zantarwa ba a yau

Lafiya kuwa! Kyari, ministoci 14 basu halarci taran majalisar zantarwa ba a yau

-Lafiya ba lafiya ba, ministpci sun fara nisanta daga fadar shugaban kasa

-Ministoci 18 ne kawai suka halarci taron FEC a yau

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari da wasu ministoci 14 basu halarci taron majalisar zantarwa da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya jagoranta ba.

Rashin halartansu ya sanya shakku a yau, baya ga cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ma bai samu daman halarta ba.

Ministocin da ake nema aka rasa a ganawar a yau sune, Audu Ogbeh (aikin noma); Babatunde Fashola, (Wuta, gidaje da ayyuka); Chris Ngige (Kwadago); Aisha Alhassan (Harkokin mata); Ogbonaya Onu, (Kimiya da fasaha); Suleiman Adamu (Ruwa); Solomon Dalong (wasanni).

Lafiya kuwa! Kyari, ministoci 14 basu halarci taran majalisar zantarwa ba a yau

Kyari, ministoci 14 basu halarci taran majalisar zantarwa ba a yau

Sauran sune Udoma Udo Udoma (Kasafin kudi), Mansur Dan-Ali (Tsaro); Kayode Fayemi (Ma’ adinai); Okechukwu Enelamah (Kasuwanci); Khadija Bukar Ibrahim (harkokin waje).

KU KARANTA: Anyiwa matar Jonathan zarran makudan kudi

Mustapha Baba Shehuri (karamin ministan wuta) and Heineken Lokpobiri (karamin ministan kwadago).

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel