Tsammani abin da wannan makaho ya yi wa ‘yan gudun hijira sama da 500 a jihar Borno (HOTUNA)

Tsammani abin da wannan makaho ya yi wa ‘yan gudun hijira sama da 500 a jihar Borno (HOTUNA)

- Na sadu da wani mutum mai karfin zuciyar yau, zuciyarsa tana cike da soyayya da tausayi

- Makahon da suna Ali a.k.a Mai kifi ya bada filinsa wa ‘yan gudu hijira kyauta

- Karimcin da aka rasa har ma a tsakanin masu arziki

Mai karfin Zuciya shi ne wanda ya tsaya ga waɗanda ba su iya tsayawa ba, wanda yake magana ga waɗanda ba za su iya yin magana, wanda ya rike hannu wanda ya gaji, wanda ya bada taimako ga waɗanda suka yi hasãrar.

KU KARANTA: Masu cutar HIV na neman agajin gaggawa a Najeriya

Na sadu da wani mutum mai karfin zuciyar yau, zuciyarsa tana cike da soyayya da kuma tausayi, shi daya ne a mutane miliyan. NAIJ.com ya kirkiro wani labari yadda wata Aisha Musa Kidah ta yaba wani makaho.

Makahon da suna Ali a.k.a Mai kifi ya bada filinsa wa ‘yan gudu hijira kyauta.

Aisha a shafin ‘Facebook’ ta ce: “Makaho ne kuma tsohon mutum, sunansa shi ne Ahmed Ali a.k.a Mai kifi dan asalin karamar Hukumar Mafa na Jihar Borno.

Makahon da suna Ali a.k.a Mai kifi ya bada filinsa wa ‘yan gudu hijira kyauta

Makahon da suna Ali a.k.a Mai kifi ya bada filinsa wa ‘yan gudu hijira kyauta

KU KARANTA: Daga koyar mota zai hatsari: Wani mutun yay i hatsari yayin koyar wa 'yarsa mota a Kano

Sama da mutanen 500 dake gudun hijirar suke zaune yanzu a yanki na ƙasar

Sama da mutanen 500 dake gudun hijirar suke zaune yanzu a yanki na ƙasar

“Wannan makaho ya ba da ƙasar ga mutanen dake gudun hijirar a sansanin Zannari Kanti Goma don su samu wurin kwana. Sama da mutanen 500 dake gudun hijirar suke zaune yanzu a yanki na ƙasar.

Karimcin da aka rasa har ma a tsakanin masu arziki

Karimcin da aka rasa har ma a tsakanin masu arziki

“Karimcin da aka rasa har ma a tsakanin masu arziki. Ya Allah Ka saka masa da Jannatul firdausi Makãho nan ya cancanci a bas hi lamba yabo na kasa ko yaya ku ka gani?"

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo ya nuna Cobhams Asuquo, makaho ne amma yana waka

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel