Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa

Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa

- A dai dai lokacin da ake kara zaman dardar game da batun shirin nukiliya da makamai masu linzamai na Koriya Ta Arewa, yanzu haka Amurka ta fara 'daukar mataki

- Yau Laraba sojojin Amurka sun fara jigilar wasu na'urorin tarwatsa makamai masu linzami sanfurin THAAD zuwa inda za a girke su a Koriya Ta Kudu, a cewar Koriya ta Kudun

A dai dai lokacin da ake kara zaman dardar game da batun shirin nukiliya da makamai masu linzamai na Koriya Ta Arewa, yanzu haka Amurka ta fara 'daukar mataki.

Yau Laraba sojojin Amurka sun fara jigilar wasu na'urorin tarwatsa makamai masu linzami sanfurin THAAD zuwa inda za a girke su a Koriya Ta Kudu, a cewar Koriya Ta Kudun.

Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa

Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa

KU KARANTA: Yan sanda sun ceci wani dan yankan kai daga hannun mutane

"Koriya ta Kudu da Amurka sun yi ta aikin tabbatar da ganin sun girke makamai sanfurin THAAD cikin lokaci, a matsayin martani ga barazanar nukiliya da makamai masu linzami da mu ke fuskanta dsaga Koriya Ta Arewa," a cewar Ma'aikatar Tsaron Koriya Ta Kudu a wata takardar bayani.

NAIJ.com ta samu labarin cewa tun a farkon watan Maris aka aika ma Koriya Ta Kudu wasu sassan makaman na THAAD.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan kuma zance ake game da kwarmato

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel