Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

-Laftanan Janar Tukur Buratai ya kai ziyara kasar Brazil

-Ya samu tarban ban girma a hedkwatan hukumar sojin kasar Brazil

A ranan Talata, 25 ga watan Afrilu 2017, babban hafsan hukumar sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai, ya kai wata ziyara ta musamman kasar Brazil daidai lokacin da babban hafsan sojin kasar Bangladesh ya kawo ziyara Najeriya.

Labarai cikin hotuna : Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Kukasheka, ya bayyana hakan ne ta shafin san a Facebook a daren 25 ga watan Afrilu inda yace:

KU KARANTA: Kalli kasar da ke taimakon Najeriya wajen yakan Boko Haram

“Babban hafsan hukumar sojin Najeriya, Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai, kenan a ranan 25 ga watan Afrilu 2017, inda ake masa tarba na girma yayinda ya sauka a hedkwatan hukumar sojin kasar Brazil a Brasilia.”

Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

Babban hafsan sojin Najeriya ya kai ziyara kasar Brazil (Hotuna)

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

NAIJ.com
Mailfire view pixel