Gidan man Total ta kama da wuta a jihar Legas (Hoto)

Gidan man Total ta kama da wuta a jihar Legas (Hoto)

-Gidan man fetur taci bal-bal a unguwar Ketu’

-Har yanzu dai ba’a samu rahoton wadanda suka jikkata a hadarin ba

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa gidan man Total da ke unguwan Ikosi-Ketu a jhar Legas taci bal-bal.

Rahoton ta bayyana fadin majiya cewa gobaran ta fara ne da safiyar yau Laraba, 26 ga watan Afrilu 2017.

YANZU-YANZU : Gidan mai ta kama da wuta a jihar Legas (Hoto)

YANZU-YANZU : Gidan mai ta kama da wuta a jihar Legas (Hoto)

Wani jami’an hukumar bada agaji na gaggawa ta jihar Legas,wato LASEMA ta tabbatar da wannan labari inda tace:

KU KARANTA: Naira ta sake bunkasa a kasuwan canji

“Jaruman mu na hanya domin takaita gobaran yanzun nan,”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel