Daga koyar mota zai hatsari: Wani mutum ya yi hatsari yayin koyar wa 'yarsa mota a Kano (Hotuna)

Daga koyar mota zai hatsari: Wani mutum ya yi hatsari yayin koyar wa 'yarsa mota a Kano (Hotuna)

- Wani mutum ya yi hatsarin mota yayin da ya ke koyar da ‘yarsa mota a Kano

- Bayyanai sun tabattar da cewa babu wanda ya yi rauni tsakanin uba da ‘yar

- An yi wata mumunar hatsarin mota a garin Kano a lokacin da wani mutum ke kokarin koyar wa ‘yarsa tukin mota

Farin ciki ne ga kowane iyaye ganin sun kula da 'ya'yansu a hanyar da ta dace.

NAIJ.com ta tattaro cewa wani mutum wanda yake kokarin koyar wa 'yarsa mota ya yi hatsari a inda ya ci karo da wata polu waya na wutar lantariki kuma ya samu kansa a cikin wani gutter a kano.

Bisa ga wani hoto mai zagaya a yanar gizo wanda ke nuna wata mota da za a iya gani a kaikaice ta hanyar gefen gutter kamar yadda mutane suka tsaya don duba abin da ke faruwa.

Daga koyar mota zai hatsari: Wani mutun yay i hatsari yayin koyar wa 'yarsa mota a Kano (Hotuna)

Hatsarin mota a garin Kano

Ba tare da bata lokaci ba, nan da nan jami'an tsaro suka halarci wajen hatsarin kuma suka fitar da mutumin da ‘yarsa da kuma motar, sannan aka tafi da motar.

KU KARANTA KUMA: Boko Haram ta sake kai harin Bam Maiduguri

Bayyanai sun tabttar cewa duka mutanen biyu uba da kuma 'yar duk sun fito daga motar lafiya.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon wani matashi da ya ci gasar BBNaija kuma ya samu kyautar kudi miliyan 25 da sabuwar mota

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure

Majalisar dattawa ta bukaci rundunar sojin Najeriya da ta dawo da jami’in da aka kora bisa kuskure
NAIJ.com
Mailfire view pixel