Boko Haram ta sake kai harin Bam Maiduguri

Boko Haram ta sake kai harin Bam Maiduguri

-Bayan harin da ya hallaka mutane 3 ranan Litinin, an sake kai harin kunar bakin wake grin Maiduguri

-Akalla mutane 2 sun rasa rayukasu da sassafen nan a garejin Muna

Jaridar Sahara Reporters ta bada rahoton cewa akalla mutane 2 sun hallaka wata garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da safiyar nan sanadiyar harin Bam da Boko Haram ta kai.

KUMA : Boko Haram ta sake kai harin Bam Maiduguri

KUMA : Boko Haram ta sake kai harin Bam Maiduguri

Game da cewan rahoton, yan kunar bakin waken sun kai hari ne garejin Muna da ke garin Maidiguri.

KU KARANTA: Kungiyar Izala ta kai ziyara ga sarkin Kano

Har yanzu dai ba’a samu cikakken rahoton yawan wadanda suka rasa rayukansu ba da kuma wadanda suka jikkata ba, amma an tabbatar da hallakan mutane 2.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan
NAIJ.com
Mailfire view pixel