Nnamdi Kanu yace bai amince da ka’idojin belin da aka bashi ba

Nnamdi Kanu yace bai amince da ka’idojin belin da aka bashi ba

- Nnamdi Kanu yayi watsi da dukkan ka’idojin belin da aka basa

- Alkalin babban kotun tarayya Abuja, Jastis Binta Nyako ce ta baiwa Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu beli

- Amma lauyan Kanu, Ifeanyi Ejiofor, yace za’a cika ka’idojin belin cikin awa 48

Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya nuna rashin amnicewarsa da dukkan ka’idojin belin da aka bashi ranan Talata.

Jaridar Dailypost ta bada rahoton cewa Kanu ya lashi takobin cigaba da kasancewa cikin kurkuku tare da abokansa.

NAIJ.com ta bada rahoton cewa an alkalin kotun tarayya, Jastis Binta Nyako, ta bashi beli akan rashin lafiya.

Nnamdi Kanu yace bai amince da ka’idojin belin da aka bashi ba

Nnamdi Kanu yace bai amince da ka’idojin belin da aka bashi ba

NAIJ.com ta kara bada rahoton cewa an hana abokan zamansa beli – Mazi Chidiebere Onwudiwe, Mazi Benjamin Madubugwu da David Nwawuisi.

KU KARANTA:

NAIJ.com tayi Magana da lauyan Kani,Ifeanyi Ejiofor yace an bashi beli ne saboda sun bukaci hakan.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel