Yadda fadar shugaban kasa tayi amai ta lashe

Yadda fadar shugaban kasa tayi amai ta lashe

– Kwanaki aka kori wani Dan jarida daga fadar shugaban kasa

– Jim kadan kuma sai ga shi an maido sa

– Hakan ya jawo alamar tambaya a kasar

Idan kuna tare da NAIJ.com za ku san cewa a farkon makon da ta wuce shugaban masu tsare shugaban kasa Bashir Abubakar ya kora wani Dan Jaridar Punch daga fadar shugaban kasar a cewar yayi wani rahoto game da lafiyar shugaban kasa Buhari.

Yadda fadar shugaban kasa tayi amai ta lashe

Fadar shugaban kasa ta maido wani Dan jarida

Jim kadan kuma sai ga shi shugaban kasar ya bada umarni a maido Olalekan Adetayo ya cigaba da aikin sa. Shugaban kasar ya bayyana cewa Bashir Abubakar bai tuntube sa kafin ya dauki wannan mataki ba.

Shugaban kasar wanda tsohon Janar na Soja ne dai yana cikin abin da ya fara yi hawan sa mulki dawo da wani Dan jaridar kasar waje da aka kora a lokacin shugaba Jonathan ya cigaba da aikin sa domin nuna riddar sa zuwa Damukaradiyya.

Yadda fadar shugaban kasa tayi amai ta lashe

Shugaban kasa yayi amai ya lashe?

Olalekan Adetayo ya bayyana cewa ana cewa ana neman sa dama dai yayi wuf ya kira mai magana da bakin shugaban kasar Femi Adesina. Nan gaba dai maganar za ta kara fitowa don kuwa Dan jaridar ya bayyana cewa shugaban kasar bai lafiya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An saki Nnmadi Kanu dazu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel