Sanata ya bayar da tallafi ga yaron da aka yanke ma hannu a jihar Kebbi (HOTUNA)

Sanata ya bayar da tallafi ga yaron da aka yanke ma hannu a jihar Kebbi (HOTUNA)

- Wani likitan Najeriya na cikin matsala bayan ya yanke hannun yaron da taimaka aka haifo

- Ya yi ikirarin cewa ya yanke hannun jaririn ne don ya ceto rayuwar mahaifiyar yaron amma bayan an haifo yaron, sai aka gano cewa yana nan da ransa

- Sanata mai wakiltan Kebbi ta kudu Bala Ibn Na’Allah ya samar da kudin maganin yaron

Mataimakin shugaban majalisar dattawa dake wakiltan yankin kudancin jihar Kebbi, Bala Ibn Na’Allah, ya samar da kudin magani na sabon jaririn da aka yanke ma hannu a babban asibitin Zuru.

Tawagar Na’Allah sun dauki yaron da mahaifiyarsa zuwa asibitin tarayya dake Birnin Kebbi, bayan sun isa Danko, karamar hukumar Wasagu a ranar Litinin, 24 ga watan Afrilu.

Idan zaku iya tunawa NAIJ.com ta ruwaito cewa wani likita da ba’a san ko wanene bay a yanke ma jaririn da za’a haifa hannu a kokarin ceto rayuwar mahaifiyar yaron.

Sanata ya bayar da tallafi ga yaron da aka yanke ma hannu a jihar Kebbi (HOTUNA)

Sanata ya bayar da tallafi ga yaron da aka yanke ma hannu a jihar Kebbi

KU KARANTA KUMA: Dole Buhari ya zo neman waraka daga gare ni tun kafin lokaci ya kure – Satguru MaharajiDole Buhari ya zo neman waraka daga gare ni tun kafin lokaci ya kure – Satguru Maharaji

Likitan ya sanar da mahaifan yaron cewa yam utu a cikin ciki sannan kuma abu mafi ahla shine ceto mahaifiyar yaron.

Tsohuwar mata ta roki gwamnatin tarayya da karda ta rushe mata gida.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati
NAIJ.com
Mailfire view pixel