Daga baya, babban kotun tarayya baiwa Nnamdi Kanu beli

Daga baya, babban kotun tarayya baiwa Nnamdi Kanu beli

-An saki shugaban IPOB Nnamdi Kanu

-An bashi beli amma da wasu ka’idoji masu tsauri

Shugaban kungiyar masu fafutukan neman yancin Biafra, Nnamdi Kanu ya samu beli a babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja.

NAIJ.com ta bada rahoton cewa an baiwa Nnamdi Kanu beli ne akan rashin lafiya a yau Talata, 25 ga watan Afrilu.

Shugaban kungiyar ta IPOB zai kawo wadanda zasu tsaya masa kuma wajibi ne ya kasance sanata, shugaban bayahude da kuma wani babban mutum mai fili a Abuja.

Kana kuma akwai kudi N100 million ga kowani wanda zai tsaya masa.

YANZU-YANZU : Daga baya, babban kotun tarayya baiwa Nnamdi Kanu beli

YANZU-YANZU : Daga baya, babban kotun tarayya baiwa Nnamdi Kanu beli

Kana kuma an umurcesa kada ya gabatar da hira gay an jarida idan ya fito kuma ba zai halari taron mutanen da adadinsu ya wuce 10.

Alkalin kotu Jastis Binta Nyako tace zata janye belin idan ya saba daya daga cikin wadannan ka’idojin.

KU KARANTA: An kai harin kunar bakin wake Maiduguri

Amma an hana sauran abubuwan zargin beli.

Game da cewar alkalin, zargin yaudarar kasa – zargin da ake musu kenan kuma babban laifi ne ga kasa.

Nyako tace masu bada shaidan da jami’an tsaron ne ba za’a bayyanasu ba.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel