Kamannin shugaba Buhari ya yi bikin murnar ranar haihuwarsa a Abuja

Kamannin shugaba Buhari ya yi bikin murnar ranar haihuwarsa a Abuja

- Kamannin shugaba Buhari ya hada wa iyalansa bikin liyafar tunawa da ranar haihuwarsa

- Mc Tagwaye ya yi wannan bikin ne tare da tagwayarsa a babban birnin tayyara da ke Abuja

Mc Tagwaye, wanda aka sani da kamanci daga Jihar Katsina, kuma wanda ake kira da sunan shugaban Muhammadu Buhari ganin yadda ya ke kamanni da kuma yin magana kamar shugaban, ya yi bikin tunawa da ranar haihuwarsa ne tare da tagwayarsa a babban birnin tayyara da ke Abuja.

KU KARANTA KUMA: Gwamnati za ta samar da ayyuka 900,000

Kamar yadda NAIJ.com ke da labari, Tagwaye ya ce, ya gudanar da liyafar bikinn juyawar ranar haihuwarsa tare da iyalansa da abokannan arziki a Abuja don tunawa da ranar.

Dubi hotunar liyafar a kasa;

Shugaba Buhari ya yi bikin murna ranar haihuwarsa tare da tagwayarsa a Abuja (Hotuna)

Mc Tagwaye na shirin yanke cake da abokannansa

Shugaba Buhari ya yi bikin murna ranar haihuwarsa tare da tagwayarsa a Abuja (Hotuna)

Mc Tagwayu tare da abokannansa bayan da aka gama yanke cake

Shugaba Buhari ya yi bikin murna ranar haihuwarsa tare da tagwayarsa a Abuja (Hotuna)

Kamanin shugaba Buhari tare da tagwayarsa

Shugaba Buhari ya yi bikin murna ranar haihuwarsa tare da tagwayarsa a Abuja (Hotuna)

Mc Tagwaye, abokannan arziki da kuma tagwayarsa a lokacin liyafar cin abinci

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kali yadda mutanen Daura a jihar Katsina ke murnar dawowar shugaba Buhari daga Landon

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel