Wata matashiya musulma ‘yar Arewa ta kashe kanta ta hanyar rataya

Wata matashiya musulma ‘yar Arewa ta kashe kanta ta hanyar rataya

- Wata matashiya musulma ‘yar Arewa ta kashe kanta ta hanyar taraya

- Ta kashe kanta ne sakamakon auren dole da iyayenta sukayi mata

A cewar wani shafi na Facebook mai suna, Sirrinsu Media an gano wata matashiya rataye a jikin bishiya a yankin Arewa.

Bisa ga rahotanni da NAIJ.com ta samu, an yima matashiyar auren dole ne sannan kuma aka matsa mata wanda hakan ya kai ta ga kashe kanta da hannunta.

KU KARANTA KUMA: Sojoji sun ranta ana kare yayin da yan ƙungiyar asiri suka kashe mutane 20 a Uyo

Wata matashiya musulma ‘yar Arewa ta kashe kanta ta hanyar taraya

Illar auren dole

Labarin ya zo kamar haka:

"Matsalar Auren Dole

Wata budurwa kenan da ta kashe kanta ta hanyar rataya bayan an daura mata Aure da wanda bata so. Badakalar Auren dole ta dade tana cin rayuka yammata da samari sai dai muce Allah sauwake Ya kare mu da afkawa aikin dana sani."

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yan Najeriya sun koka tare da rokon kada a rushe masu gidajen su.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel