Ikon Allah: Tsammani nawa wiwi da hukuma Najeriya suka kama da ya fito daga Ghana cikin jiragen ruwa

Ikon Allah: Tsammani nawa wiwi da hukuma Najeriya suka kama da ya fito daga Ghana cikin jiragen ruwa

- Wannan shi ne kame mafi girma da hukumar ta yi a tashi guda a cikin shekaru 2 da suka gabata

- A baya dai hukumar ta sha yin kamen miyagun kwayoyi wadanda suka hada da hodar ibilis

- Sai dai hukumar ta kama ganyen wiwi mafi yawa da ta yi zargin ana shigo da su ne daga Ghana

Hukumar hana fasa kauri ta jihar Legas a Najeriya, ta ce ta kama wasu jiragen ruwa makare da ganyen wiwi da ake zargin an shigo da shi ne daga kasar Ghana.

KU KARANTA: Hukumar NDLEA na neman wata mai safaran miyagun kwayoyi ruwa a jallo (HOTUNA)

Yadda NAIJ.com ya samu labari, wannan shi ne kame mafi girma da hukumar ta yi a tashi guda a cikin shekaru 2 da suka gabata, kuma ta ce kudin wiwin zai kai naira miliyan N400 wato miliyan $1.3 kenan.

KU KARANTA: Mutuwar sanata Adeleke : Yan sanda sun damke likitan da ya bashi magani

A baya dai hukumar ta sha yin kamen miyagun kwayoyi wadanda suka hada da hodar ibilis da wiwi da dai sauransu.

Wannan shi ne kame mafi girma da hukumar ta yi a tashi guda a cikin shekaru 2 da suka gabata

Wannan shi ne kame mafi girma da hukumar ta yi a tashi guda a cikin shekaru 2 da suka gabata

Sai dai hukumar ta kama ganyen wiwi mafi yawa da ta yi zargin ana shigo da su ne daga kasar ta Ghana.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya idan har yanzu kana shan Fanta ko Sprite

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel