'Za a iya bincikar Jonathan idan an same shi da laifi' - Abubakar Malami

'Za a iya bincikar Jonathan idan an same shi da laifi' - Abubakar Malami

- Ministan shari'a na Najeriya ya ce, gwamnati za ta iya bincikar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan idan aka same shi da laifi

- Malami ya ce babu wani dan kasar wanda yafi karfin doka, babu sani babu sabo

Ministan shari'a na Najeriya, malam Abubakar Malami ya ce idan har bincike kan cin hanci da rashawa da ake zargin tsohon shugaban kasar, Goodluck Jonathan ya tabatta, babu makawa za a iya bincikar sa.

Malami ya ce aikin binciken masu laifi karkashin shugabancin shugaba Muhammadu Buhari babu zabe a cikin ta.

KU KARANTA KUMA: Yadda muka kashe kudin Masarautar Kano dalla-dalla – Walin Kano

NAIJ.com ta tattaro cewa Abubakar Malami ya yi wannan bayyana ne a wata hira da wakilin jaridar BBC a Abuja.

Za ku iya tuna cewa a baya bayan nan ne aka zargi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da cin hanci da rashawa a lokacin da ya ke mulki.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kali yadda hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon babban daraktan NNPC Andrew Yakubu a kotu kan zargin cin hanci da rashawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel