Kuma, kotun CCT tace fara gurfanar da Saraki da Jastis Ngwuta kulli yaumin

Kuma, kotun CCT tace fara gurfanar da Saraki da Jastis Ngwuta kulli yaumin

-Za’a cigaba da gurfanar da Mr. Bukola Saraki a gaban kotun CCT

-Kana kuma alkalin kotun koli, Ngwuta zai bayyana gaban kotun CCT

Kotun CCT ta alanta cewa zata fara gurfanar da shugaban majalisan dattawa, Bukola Saraki, da alkalin kotun koli, jastis Ngwuta kulli yaumin.

Saraki da Ngwuta na cikin shahrarun yan Najeriyan da gwamnatin tarayya ke tuhuma da laifin rashin bayyana kadarorin da suke da shi.

Yayinda shugaban majalisan dattawa nada laifuka 18, Ngwuta na da laifuku 8.

Game da cewar takardan salon aikin kotun CCT na shekaran 2017 wanda jaridar Premium Times ta same, tace: “ Za’a fara zaman gurfana kullun kamar yadda salon aikin kotun ta amince saboda gaggauta gurfanar masu laifi.”

Kuma, kotun CCT tace fara gurfanar da Saraki da Jastis Ngwuta kulli yaumin

Kuma, kotun CCT tace fara gurfanar da Saraki da Jastis Ngwuta kulli yaumin

Bayan shugaban kotun CCT, jastis Danladi Umar ya rattaba hannu, wani mamban kotun yace za’a fara gurfanar karfe 9 na safe kullun.

KU KARANTA: Gwamnatin tarayya zata samar da aikin yi

Shugaban majalisan dattawa yayi iyakan kokarinsa wajen dakatad da gurfanar, saboda suna bata lokaci akan kara ba tare da dalilai masu gamsarwa ba.

An daga gurfanar Mr. Saraki daga ranan 18 ga watan Afrilu zuwa 25 ga Afrilu.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan
NAIJ.com
Mailfire view pixel