Shar: Gwamnati za ta samar da ayyuka 900,000

Shar: Gwamnati za ta samar da ayyuka 900,000

– Gwamnatin Jihar Legas za ta samar da ayyuka kusan 900, 000

– Gwamnatin za tayi wannan ne daga shekarar nan zuwa 2019

– Akintunde Ambode ya bayyana wannan

Muna da labari cewa Gwamnatin Jihar Legas na shirin samar da ayyuka ga kusan Miliyoyin Jama’a. LSETF ta bayyana shirin samawa Jama’a har 900,000 sana’a a fadin Jihar daga yanzu zuwa shekarar 2019.

Shugaban LSETF Akintunde Ambode ya bayyana hakan kwanan nan kamar yadda NAIJ.com ta samu labari. Hakanan kuma za a koyawa Jama’a da dama sana’a tare da ba da hoto na ayyuka lokaci bayan lokaci.

KU KARANTA: Za a fara sarrafa wayoyi a Najeriya

Shar: Gwamnati za ta samar da ayyuka 900,000

Gwamnati Legas za ta samar da dubun ayyuka

Gwamnatin dai ta hada kai da Hukumar NEPC mai bada kwarin gwiwa wajen harkar fita da kaya wajen kasar da kuma sauran Hukomi irin sy NAFDAC da Kwastam ta kasa. Ana dai fama da rashin aikin yi a kasar nan.

Kwanakin baya ne Ministar kudi ta kasa watau Kemi Adeosun ta bayyana cewa yanzu abin da ke gaban ta shi ne talakan Najeriya ya samu ya amfana. Daga cikin matsalolin da Gwamnatin nan ke kokarin magancewa akwai rashin isassun gidajen zama.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wata Tsohuwa na roko ka da a rusa gidan ta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel