Yadda wata babbar motar daukar man fetur ta kama wuta kuma ta kone kurmus (Hotuna)

Yadda wata babbar motar daukar man fetur ta kama wuta kuma ta kone kurmus (Hotuna)

- An yi hatsari tsakanin wata babbar motar man fetur wanda ku cike da man dizal da kuma wata karamar mota a hanyar Oshodi zuwa Apapa

- Man dizal da ke cikin babbar motar duka suka zube wanda ta haifar da gobarar wutar

- Rahotanni sun nuna cewa babu rai da aka rasa

A na gobarar wuta a kusa da shiyar Ladipo hanyar babban titin Oshodi zuwa Apapa a Legas, wannan gobarar ta hafku ne sanadiyar wata mumunar hatsari tsakanin babbar mota mai daukar man fetur cike da dizal da kuma wata karamar mota.

NAIJ.com ta tattaro cewa babbar motar mai daukar man fetur ta na da lambar rijista TUT 258 XA wanda ta fado a kan wata mota mai kerar BMW tare da lambar rajista (LSD 462 CZ).

Hadarin ya kai ga zubewar man dizal da ke cikin babbar motar gaba daya wanda ta haifar da gobarar wutar.

Yadda wata babbar motar daukar man fetur ta kama wuta kuma ta kone kurmus (Hotuna)

Konewar babbar motar man fetur da karamar motar bayan hatsarin

KU KARANTA KUMA: An bankaɗo wasu tarin bama bamai da Boko Haram ta binne a Borno

Jami’an kashe gobara na Jihar Legas da kuma tawagar LASEMA sun halarci wurin gobaran da gaggawa kuma suna kokarin kashe wutar.

Yadda wata babbar motar daukar man fetur ta kama wuta kuma ta kone kurmus (Hotuna)

Jami’an kashe gobara na Jihar Legas da tawagar LASEMA wurin gobarar

Rahotanni na nuna cewa babu rai da aka rasa.

Yadda wata babbar motar daukar man fetur ta kama wuta kuma ta kone kurmus (Hotuna)

Yadda mutane ke ficewa daga wurin hatsarin

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta nema jin rayi'o'in mutane ko kasar Najeriya zata iya kera jirgin sama

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel