Rikici ta balle tsakanin yan daba a jihar Legas

Rikici ta balle tsakanin yan daba a jihar Legas

- Mutane sun jikkata yayinda yan daba sukayi rikici a Legas

- An fara wannan rikici ne a ranan Lahadi, 23 ga watan Afrilu

- Har yanzu dai ba’a san yawan wadanda suka hallaka ba

An samu wata tashin hankali a safiyar yau Litinin, 24 ga watan Afrilu a unguwar Idioro Mushin a Legas yayinda wasu yan daba sukayi batakashi.

Jaridar The Nation ta bada rahoton cewa jami’an yan sanda sun damke wadansu, sun kwace kwayoyi da sauran su.

Sabuwa : Rikici ta balle tsakanin yan daba a jihar Legs

Yan daba a hanya

Jaridar NAIJ.com ta tattaro cewa rikicn ta balle ne tun ranan Lahadi, 23 ga watan Afrili inda mutane da dama suka jikkata.

KU KARANTA: An kai harin kunar bakin wake Borno kuma

Saurari cikakken rahoto anjima…..

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel