Tsammani wanda tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya a matsayin SGF

Tsammani wanda tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya a matsayin SGF

- Shugaba Buhari ya dakatar da SGF, Babachir Lawal a makon da ya gabata

- Kwamitin na mutane 3 aka kafa don gudanar da bincike da SGF bisa zarginsa majalisar dattijai

- Attah wai Jam'iyyar APC, an kaddamar ne da hadin jam'iyyun daban-daban

- Jagoran APC, Asiwaju Tinubu, ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa

Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Obong Victor Attah, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya nada ministan kimiya da fasaha, Dr Ogbonnaya Onu, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF.

NAIJ.com ya ruwaito cewa, Shugaba Buhari ya dakatar da SGF, Babachir Lawal a makon da ya gabata don kwana 14 daidai lokacin da rahoto na kwamitin na mutane 3 da aka kafa don gudanar da bincike da SGF bisa zarginsa da abin kunya na ofishin shi da majalisar dattijai.

KU KARANTA: Za'a dakatar da jami'an gwamnati da aka zarga da almundahana

Attah wai Jam'iyyar APC, an kaddamar ne da hadin jam'iyyun daban-daban, kuma ya kamata jami’yyar ta shirya ma dukansu. Ya ƙara da cewa yayin da rusasshiyar jami’yyar CPC, ya samar da shugaban kasa, jami’yyar ACN, da mataimakin shugaban kasa, da sabon jam'iyyar PDP, nPDP, Majalisar jagoranci, jami’yyar ANPP kawai bai da mayalwaci wakilta.

Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Obong Victor Attah, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya nada ministan kimiya da fasaha, Dr Ogbonnaya Onu, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF

Tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Obong Victor Attah, ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari ya nada ministan kimiya da fasaha, Dr Ogbonnaya Onu, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF

Ya ce: "An kaddamar APC da rusasshiyar ACN, ANPP, CPC, da kuma daga baya da sabon PDP. CPC ya samar da shugaban kasa, Jagoran APC, Asiwaju Tinubu, ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa, wadanda daga PDP sun sarrafa majalisar dokokin. Na yi zaton ANPP ne ya kamata ya samar da SGF da Ogbonnaya Onu, jagoransu wanda shi ne yana da kwarewa sosai kamar yadda ya yi tsohon gwamna, shugaban jam'iyyar da kuma minista.

KU KARANTA: Ko kun san wacece ta gaji Babachir Lawal? Ga muhimman bayanai 3 game da ita

"Saboda haka, na yi mamaki cewa bai samu ofishin da fari, sai dai ya ce ba ya so, shi ne za a iya gabatar da wani mutum daga kungiyar ANPP, amma har duk da haka daga Kudu maso Gabas."

Tsohon gwamnan Attah ya yi watsi da shawarar da majalisar dattijai don ƙin gabatarwa na Mista Ibrahim Magu a matsayin gudunmawata shugaban Hukumar Laifukan tattalin arzikin (EFCC), da yana zargin sanatocin na kokarin soke yakin cin hanci da rashawa na gwamnatin yanzu.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya wani ya ambata dan siyasa daya a Najeriya mai rashin rashawa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel