A karo na 2, majalisar dokoki ta kafa nawa a kasafin kudin 2017 wa aiki na titin filin jiragen sama a Abuja?

A karo na 2, majalisar dokoki ta kafa nawa a kasafin kudin 2017 wa aiki na titin filin jiragen sama a Abuja?

- An yanke shawarar domin magance kalubale da ke fuskantar filin jirgin sama

- An kafa kudin ne da bai kai mako guda bayan da aka sake bude filin

- 'Yan majalisar dokokin na tarraya na kan la'akari da kasafin kudin 2017 har yanzu

- Kwamitin kasafi na dakuna 2 na kan hada daftarin aiki kasafin kudi har yanzu

Majalisar dokokin ta kasaftawa biliyan N20 don yin titi jiragen sama na 2 na Nnamdi Azikwe Abuja a kasafin kudin 2017.

Majiya kusa da shugabanci na ɗakuna 2 na majalisar dokokin kasa ya ce, an yanke shawarar domin magance kalubale da ke fuskantar filin jirgin sama.

KU KARANTA: Hukumar sojin sama ta kaddamar da sabon hanyan da zata yaki ta’addanci (HOTUNA)

NAIJ.com ya tattara cewa, an kafa kudin ne da bai kai mako guda bayan da aka sake bude filin bayan an rufe don gyare-gyare da yake makonni 6 na titi daya na filin jiragen sama.

Majalisar dokokin ta kasaftawa biliyan N20 don yin titi jiragen sama na 2 na Nnamdi Azikwe Abuja a kasafin kudin 2017

Majalisar dokokin ta kasaftawa biliyan N20 don yin titi jiragen sama na 2 na Nnamdi Azikwe Abuja a kasafin kudin 2017

'Yan majalisar dokokin na tarraya na kan la'akari da kasafin kudin 2017 har yanzu, watanni 4 bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da shi a gabansu. Kwamitin kasafi na dakuna 2 na kan hada daftarin aiki kasafin kudi har yanzu.

KU KARANTA: Idan aka raba Najeriya ba mu kadai za mu wahala ba-Inji Dan masanin Zazzau

Daya daga cikin majiyoyin ya ce duka jagorancin gidaje 2 sun amince da hada titi jiragen sama na 2 a kasafin kudin 2017.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan NAIJ.com bidiyo na tambaya idan helikofta na farko da aka kirkiro a Najeriya zai iya tashi?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel