Masu gudu-su gudu! Abba Kyari da Lawal Daura na shirin ajiye aikin su?

Masu gudu-su gudu! Abba Kyari da Lawal Daura na shirin ajiye aikin su?

- Fadar shugaban kasa ta musanta rade raden cewa Abba Kyari da Lawal Daura sun ajiye mukamansu a fadar shugaban kasa

- Fadar shugaban kasan ta bakin mai magana da yawunta, Malam Garba Shehu ta bayyana hakan ne bayan da wasu kafafun yada labarai suka soma yada jita-jitar cewa shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin tarayya

Abba Kyari dai shine shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar shi kuma Lawal Daura shine daraktan hukumar Rundunar jami'an tsaron kasar nan ta farin kaya watau DSS.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Fadar shugaban kasan ta bakin mai magana da yawunta, Malam Garba Shehu ta bayyana hakan ne bayan da wasu kafafun yada labarai suka soma yada jita-jitar cewa shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin tarayya, Abba Kyari da daraktan hukumar DSS, Lawal Daura sun ajiye mukamansu.

A wani labarin kuma, Wata Kungiyar da ba ta gwamnati ba, mai zaman kanta mai suna, Sudais Foundation ta fara sayar da buhu shinkafa a naira dubu 11,000 a garin Kaduna. Farashin da ya yi kasa da farashin da ake saida wa a kasuwa naira dubu 17,000.

Masu gudu-su gudu! Abba Kyari da Lawal Daura na shirin ajiye aikin su?

Masu gudu-su gudu! Abba Kyari da Lawal Daura na shirin ajiye aikin su?

KU KARANTA: Rundunar Soji ta bankado masu tada rikicin Kaduna

A tun ranar Litinin da ta gabata dai aka fara saida wannan shinkafa a daidai layin Gamagira dake Kasuwar barci a cikin garin Kaduna, Daruruwan jama’a da dama dai sun taru a layin domin siyan shinkafan nan.

Wasu yan kasuwa da suka ji labari, suka kai karar wannan kungiya ga yan sanda, da korafin kungiyar na sai da buhunan shinkafa a farashin da ba na kasuwa ba, suna bata musu kasuwa kuma nasu zai yi kwantai.

‘Yan sanda sun kama wannan mai kungiya Sudais, suka kai shi ofishin yan sanda bayan kwanaki uku aka sake shi kuma bai fasa sayar da shinkafa nan a kan farashin da yake saida wa ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ana yi korafin akan jam'iyyar APC

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel