Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

-Hukumar sojin Najeriya ta kaddamar da Operation Harbin Kunama II a kudancin Kaduna

-Wannan mataki da ta dauka ya fara haifan da mai ido

A ranan Lahadi, 23 ga watan Afrilu, hukumar sojin kasan Najeriya tace ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna yayinda ta kai wani farmaki.

A shekara 1 yanzu, daruruwan mutane sun hallaka sanadiyar fadace-fadace tsakanin Fulani makiyaya da manoma a yankin.

Rundunar sojin ta kaddamar da Operation Harbin Kunama a yankin kuma ta kafa makafa 2 a yankin domin kwantar da kura.

Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

Kakakin hukmar soji, Sani Usman, a wata jawabin da ya saki yace a kwato makaman ne a ranan Asabar yayinda suka kai wata hari Gwaska, Dangoma, Angwan Far, da Bakin Kofi a kudancin Kaduna.

KU KARANTA: An kaddamar da bincike kan masarautar Kano

“A harin, rundunar sojin ta gani bindogogi 73, bindigogin gargajiya 4, bindiga mai carbi 1, da karamin bindiga 1,”.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel