RA'AYI: Wani dan asalin jihar Kano ya zargi Shugaba Buhari da bashi da adalci bisa wadannan nade-naden 9 daga jihar Bauchi

RA'AYI: Wani dan asalin jihar Kano ya zargi Shugaba Buhari da bashi da adalci bisa wadannan nade-naden 9 daga jihar Bauchi

- Ana zarge Shugaban kasa Muhammadu Buhari da bashi da daidai da kuma gaskiya bisa wadannan nade-naden

- Amma shafin Facebook na Dokin Karfe wanda jihar Bauchi tafi jihar Kano a gwamnatin Buhari duk da shugaba Buharin ya ambaci KanondDa cibiyar siyasarsa. Shine ra'ayin Mujaheed Ali K/Na'isa.

Shugaban kasa Muhammadu yana cewa kullun da ba ruwansa da soyayyan kabilanci akan harkokin gwamnatinsa.

Shugaban Najeriya zai cika shekaru biyu a watan Mayun Bana mai zuwa.

Amma, daga wasu acikin yan yankin Arewa suna fushi da shugaban don wasu dalilai. Akwai wani dan asalin Kano da ya jaddada cewa shugaba Buhari ba mutane mai adlaci bane.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayinda yake yi jawabi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya

1. Kaakakin majalisar wakilai daga jihar Bauchi ne. Shine Honarabul Yakubu Dogara.

2. Shugaban hukumar INEC daga jihar Bauchi ne. Shine Farfesa Mahmood Yakubu.

3. Shugaban hukumar kwastam, dan asalin Bauchi ne. Sunansa ne Kanal Hamid Ali (mai murabus).

KU KARANTA: Dalilan da ya sa ba a yawan gani na – Buhari

Ga saura a kasa

4. Kamfanin man kasar - Bauchi

5. Gidan Talabijin ta kasa - Bauchi

6. Tsohuwar sakatariyar tarayya - Bauchi

7. Shugaban hafsan sojin sama - Bauchi

8. Ministan ilmi- Bauchi.

9. Wani jakadan - Akwai a Bauchi.

Kanawa muna sauraron namu kason shugaba mai adalci ?

Ku biyo mu anan: https://web.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan kuma: https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyo game da Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel