An bayyana dalilin da ya hana Buhari sakin Dasuki

An bayyana dalilin da ya hana Buhari sakin Dasuki

– Kanal Dangiwa Umar ya bayyana dalilin da ya hana a saki Dasuki

– Dangiwa yace don kurum Dasuki yayi aiki da Jonathan ne aka damke sa

– Har yau dai Gwamnati ta ki sakin Sambo Dasuki

An bayyana dalilin da ya hana Buhari sakin Dasuki

Gwamnati ta ki sakin Sambo Dasuki

Wani tsohon Gwamna a lokacin mulkin Soji Kanal Dangiwa Umar mai ritaya ya bayyana dalilin da ya hana shugaba Buhari sakin Sambo Dasuki. Dangiwa yace zai yi wahala a saki Dasuki ko ayi masa adalci a kotu.

Dangiwa Umar yace laifin Kanal Dasuki mai ritaya kurum shi ne don yayi aiki tare da tsohon shugaban kasa Jonathan. Dangiwa ya kira Gwamnati ta saki Sambo Dasuki don an zarce shekara guda da Kotun ECOWAS ta bada belin ta.

KU KARANTA: Yadda Jonathan yayi kokarin cin zabe

An bayyana dalilin da ya hana Buhari sakin Dasuki

Tsohon Soja Kanal Dangiwa ya fasa kwai

Dangiwa Umar ya bayyanawa Sahara Reporters kamar yadda NAIJ.com ke samun labari cewa a dalilin rike matsayin da Dasuki yayi na mai ba shugaban Jonathan shawara kan harkar tsaro ne Gwamnatin Buhari tayi ram da shi ba wani abu.

Kwanaki aka kara gurfanar da mai ba da shawara kan harkar tsaro a lokacin shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan a gaban kotun tarrayya na Abuja. Tun ba yau ba dai aka kama Sambo Dasuki bisa wasu manyan laifuffuka kuma an ki tabbatar da belin sa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon Yaki da Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel