LABARI MAI DADI: Rundunar sojin kasa ta kwace makamai daban-daban a yankin kudancin Kaduna (HOTUNA)

- Hukumar sojin kasa ta kwace makamai da yawa don “Operation Harbin Kunama” wanda rundunar soji ta dibishan 1 take yi a yankin kudancin jihar Kaduna

- Ana cigaba kwace iri-irin makamai acikin gandun daji a jihohin Bauchi, Kano da Filato

A jiya, Asabar, 22 ga watan Afrilu ne dakarun ta dibishan 1 ta kwace makamai da yawa a yankin kudancin Kaduna.

Rundunar sojin wadanda suka yi sintiri a garuruwan Gwaska, Dangoma, Angwan Far da Bakin Kogi general ne sun gano makaman.

Dakarun sun samu bindigu masu karami guda 73 da bindigogin gargajiya guda 4 da iri-irin makamai da kuma taklman sojoji.

LABARI MAI DADI: Rundunar sojin kasa ta kwace makamai daban-daban a yankin kudancin Kaduna (HOTUNA)

Wasu daga acikin bindigu

An boye dukka acikin jakuna. Bayan hakan, an boye su a karkashin kasa

Hukumar sojin Najeriya ta kara cewa tana bukatar hadin gwiwa da taimokon jama’ar Najeriya gaba daya.

KU KARANTA: Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Sannan kuma a jihar Kano, dakarun da taimokon hukumar jami’an tsaro sun dakile sansanonin yan fashi acikin dajin Falgore.

Ku kalli karin hotuna:

LABARI MAI DADI: Rundunar sojin kasa ta kwace makamai daban-daban a yankin kudancin Kaduna (HOTUNA)

Iri-irin harsasai

LABARI MAI DADI: Rundunar sojin kasa ta kwace makamai daban-daban a yankin kudancin Kaduna (HOTUNA)

Makamai masu ban tsoro

LABARI MAI DADI: Rundunar sojin kasa ta kwace makamai daban-daban a yankin kudancin Kaduna (HOTUNA)

Acikin harsasai da an kwace

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon rikicin yankin kudancin Kaduna

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya taya Iran da Iraqi bakin cikin girgizan kasa da ya afku kwanan nan

NAIJ.com
Mailfire view pixel