DA DUMI-DUMI: Tsohon gwamnan jihar Osun da kuma dan majalisar dattawa Sanata Isiaka Adeleke ya rasu

DA DUMI-DUMI: Tsohon gwamnan jihar Osun da kuma dan majalisar dattawa Sanata Isiaka Adeleke ya rasu

- Isiaka Adeleke wani Sanata a majalisar dattawan Najeriya ya rasu

- Shine gwamnan zatarwa na farko a jihar Osun a karkashin jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) daga watan Janairun 1992 zuwa watan Nuwamban 1993 a jamhuriyyar na uku

Jaridar Sahara Reporters ta ruwaito cewa wani dan majalisar ya tafi lahira a safiyar yau, Lahadi, 23 ga watan Afrilu.

KU KARANTA KUMA: Nayi nadamar kashe kawuna, laifin shedan ne - Mai laifi

Adeleke wani dan majalisar na tenuwar uku ne. Ya ci zaben Sanatan jihar Osun a karkashin dandalin All Progressives Congress (APC) a 2015, kamar yadda jaridar NAIJ.com ta samu rahoton.

Majiyar marigayi na bayyana wanda ya rasu sakamakon ciwon zuciyar bayan an garzaya da shi zuwa Asibitin Bikets. Acan ne ya mutu.

DA DUMI-DUMI: Tsohon gwamnan jihar Osun da kuma dan majalisar dattawa Sanata Isiaka Adeleke ya rasu

Tsohon gwamnan jihar Osun Sanata Isiaka Adeleke

Adeleke ne Sanata daga yankin Osun ta yamma a majalisar dattawan kasa. Ya rasu mai shekaru 62.

Allah ya jikansa domin musulmi ne!

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon wata mata da an kashe

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel