Dalilin daya sa yakamata yan Najeriya su zabi Shugaba Buhari a zaben 2019 - Shugaban jam'iyyar APC ya bayyana

Dalilin daya sa yakamata yan Najeriya su zabi Shugaba Buhari a zaben 2019 - Shugaban jam'iyyar APC ya bayyana

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne dan siyasa zai ci zaben shugaban shekarar 2019, kamar yadda shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Cif John Odigie-Oyegun yake tunani

- Shugaban jam’iyyar mai mulki ya kai shawara ga yan Najeriya su zabi shugaban kasar Najeriya na tenuwa na biyu a 2019

- Cif Oyegun ya jaddada hakan a wani hira da wasu yan jaridu a kwanakin nan

Yace adalcin shugaba Buhari ne abunda zai kawo cigaban Najeriya. Shugaban jam’iyyar APC ya fara cewa:

“Kyautan shugaba Buhari na kasar nan ne daidai da haka.

“Abunda yan Najeriya suke so itace wata kasa mai adalci. Itace wata kasa wanda muna so. Itace wata kasa wanda Eh, Eh ne.

“Wata kasa da mukamin shugaba tana yi daidai da dukiyar jama’a, wata kasa da rashin cin hanci da rashawa kamar muna da ita yanzu. Cin hanci da rashawa, abun ban kunya ne. Shugaba Buhari yana wakilce adalci.

Abun daya sa yakamata yan Najeriya su zabi Shugaba Buhari a zaben 2019 - Shugaban jam'iyyar APC ya bayyana

Shugaban jam'iyyar mai mulki wato APC mai suna Cif John Odigie-Oyegun

“Shugaba Buhari, kamar janar dakarun soji ne, wanda yana fuskanta matsalolin kasar nan. Ayyukan Najeriya na da yawa, tenuwa guda daya bai yayi ba. Kuma, ayyukan suna da yawa, tenuwa biyu basu yayi ba.

KU KARANTA: Muna bukatan wani shugaban kasa, miyagu sun kwace gwamnatin Buhari - Junaid Mohammed

Koda, bayan tenuwar shugaba Buhari, zamu bukatar mutane kamar shi wadanda zasu cigaba a matsayin shugaban kasar. Toh! Ina yi addu’a ga Ubangiji ya kara mishi lafiya. Kuma zan yi aiki ya koma na tenuwar biyu.

“Amma, duk abu yana hannun Ubangiji domin mu ba Allah bane! Ina yi hakan saboda akwai ayyuka da yawa a hannun shugaba Buhari. Saboda haka, ya bukata ya koma na tenuwar biyu.”

Abun daya sa yakamata yan Najeriya su zabi Shugaba Buhari a zaben 2019 - Shugaban jam'iyyar APC ya bayyana

Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Shin zai koma a zaben 2019?

Kuma Cif Oyegun ya kara fadin:

“Idan muna yi maganar Canji! Dubun mutane suna tunawa gab da Canjin jiki. Amma, Canjin ra’ayi da muhamalan mutanen Najeriya musamman ne babban Canji

“Don hakan, ayyuka na da yawa da kuma muna bukatar cigaban jagorancin shugaba Buhari a 2019.”

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon game da Shugaba Buhari akan matsin tattalin arzikin kasar nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel