Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho

Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho

-Hukumar DSS ta afka ofishin hukumar PenCom yau asabar

-Ta samu labarin cewa diraktan hukumar taki ajiye ragamar mulki duk da cewa an sallame ta

Jami’an hukumar yan sandan leken asiri wato DSS ta kai simame ofishin hukumar fanshon Najeriya wato PenCom da ke Abuja bisa ga kunnen kashin dirakta janar na hukumar, Mrs Chinelo Anohu- Amazu, na kin mika ragamar mulki ga wanda aka nada bayan shugaba Buhari ya sallame ta a ranan Laraban da ya gabata.

Game da cewan rahotanni, diraktar da aka dakatar na bada umurni a matsayin shugaba ranan Juma’a duk da cewan an sallame ta.

Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho

Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho

Jaridar Daily Times ta bada rahoton cewa yayinda jami’an DSS suka afka ofishin yau, Anohu-Amazu ta arce saboda kada a damke ta.

KU KARANTA: Naira taki sama ta ki kasa ga dala

Amma hukumar DSS ta bata umurnin ta bayyana a ofishinta ranan Litinin, 24 ga watan Afrilu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel