Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

- Kanar Sani Kukasheka Usman ne ya bayyana abinda ya faru akan ziyaran shugaban hafsin sojin kasar Bangladesh a Najeriya

- Wani jami’i mai hudda da jama’ar hukumar sojojin kasar Najeriya ya rubuta cewa Janar Abu Belal Muhammad Shafi'ul Huq ya isa Najeriya akan ziyara

Wani mai magana da yawun hukumar sojojin Najeriya Usman ya fada cewa shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh yana gidan tutar wato Flag Staff house dake jihar Legas

Janar Shafi’ul Huq ya isa kasa nan akan kai shugaban hafsan sojin kasa laftanar janar Tukur Buratai ziyara.

Jakadan kasar Bangladesh kuma yana cikin tawagar hafsin sojin kasar Bangladesh da kuma wasu ofishosi da mai ba shawara akan harkan tsaro a garin New Delhi, wani babban birnin tarayyar kasar Indiya.

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Hafsan sojojin kasar Bangladesh yana gaisuwa dakarun sojin Najeriya

Bayan haka, janar Shafi’ul Huq zai kai shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara da ministan tsaro da kuma shugabannin hafsosin sojojin kasa gaba daya.

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Laftanar Janar Tukur Buratai yana tsakanin sojoji biyu

Idan ba za ku manta ba, shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh ya ziyarci Buratai a watan Mayun shekarar 2016.

KU KARANTA KUMA: DA DUMI-DUMI: Rundunar sojin kasa ta tarwatsa hare-haren Boko Haram a garuruwan Adamawa, Borno

Matar shugaban hafsin sojin kuma ta na Najeriya da mijinta.

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Matar shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh

Ku kalli karin hotuna

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Shugaban hukumar sojin kasar Bangladesh yana gaisuwa manyan ofishosi tare da Buratai

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Manyan sojoji acikin dakin ganawa

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Manyan sojojin kasa

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Wasu sojin kasa

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Buratai yayinda yayi jawabi

Buratai ya karba bakunci shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh (HOTUNA)

Shugaban hafsan sojin kasar Bangladesh tare da Buratai a gaban yan jaridu

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan kuma https://twitter.com/naijcomhausa

Bayanai daga yan Najeriya game da kai hari ga yan Boko Haram daga shugaban kasar Amurka

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel