Boko Haram: Olonisakin yayi kira gay an jarida su ji tsoron Allah wajen bada rahoto

Boko Haram: Olonisakin yayi kira gay an jarida su ji tsoron Allah wajen bada rahoto

-Hukumar tsaron tarayya tayi gargadi ga yan jarida

-Tace suyi hankali wajen bada rahotannin abubuwan da ke faruwa a faggen fama

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Gabriel Olonisakin, yayi kira gay an jaridan Najeriya wajen bi a hankali wajen bayar da rahoto saboda yakan zama matsala ga tsaro.

Yayi kira ta musamman ga manema labarai wajen tabbatar da cewa sun ji ra’ayn soji kafin bada rahoto kuma su sani cewa sashen yada labarai na hukumar soji.

Olonisakin wanda yayi magna jiya ta hanyar Rear Admiral Jonathan Ango, a wata taron manema labaran hukumar soji a Abuja yay i kira ga maneman labarai musamman na hukumar soji su hada kai da diraktan yada labaran hukumar tsaro wajen tabbatar da sihhanci labarai da kuma cira shakku.

Boko Haram: Olonisakin yayi kira gay an jarida su ji tsoron Allah wajen bada rahoto

Boko Haram: Olonisakin yayi kira gay an jarida su ji tsoron Allah wajen bada rahoto

Yayinda yabawa rawan kafan yada labari keyi wajen tabbatar da zaman lafiya a kasa, musamman arewa maso gabashin kasa, Olonisakin yace saboda tabbatar da cewa ba’ayi ruda-rufa wajen gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro ba, ta kasance tana baiwa yanjarida daman bin soji wajen hare-hare.

Hakazalika wasu kungiyoyin fafutuka suna binmu wajen gudanar da wasu ayyukan mu a fadin tarayya."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel