DA DUMI-DUMI: Rundunar sojin kasa ta tarwatsa hare-haren Boko Haram a garuruwan Adamawa, Borno

DA DUMI-DUMI: Rundunar sojin kasa ta tarwatsa hare-haren Boko Haram a garuruwan Adamawa, Borno

- Rahotanni na nuna cewa dakarun sojojin kasa ta shiga artabun da yan ta’addan Boko Haram a Arewa maso gabashin kasar

- Rundunar sojin kasa ta samu nasarar tarwatsa hare-haren kungiyar Boko Haram a garuruwan Madagali da Liman Kara da ke jihohin Adamawa da Borno

Gidan Talabiji Channels ta ruwaito cewa a jiya, Juma’a, 21 ga watan Afrilu ne lamarin ya faru.

Kuma, jaridar NAIJ.com ta samu rahoton cewa mai magana da yawun hukumar sojin kasa ta 28 Task Force Brigade wanda ta reshen garin Mubi mai suna Akintoye Badare ya bayyana cewa lamarin ya faru tsawon sa’a daya da rabi.

KU KARANTA KUMA: Boko Haram sun kashe wani jarumin soja watanni 2 bayan aurensa (Hotuna)

Sannan kuma, ba wani soja da ya rasa ransa. Akwai zaman lafiya yanzu.

Ba’a sani ba idan yan tayar kaya baya sun rasa mayakansu ko membobinsu sun jikkata.

Idan mun samu sabbin bayanai, zamu buga su.

Ku biyo mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan https://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon yadda za'a murkushe yan Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja

Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja

Tirkashi! Har yanzu akwai al'ummomin da ke riko da al'adan kashe tagwaye a Abuja
NAIJ.com
Mailfire view pixel