Kar ku biya kudin da suka haura na katin da za ku saya - inji MTN

Kar ku biya kudin da suka haura na katin da za ku saya - inji MTN

- Kamfanin sadarwa na MTN ya fitar da sanarwar cewa duk wanda zai sayi katin kudi na buga waya a layinsu , ya saye shi a yanda yaga an rubuta kudinsa a jikinsa

- Kamfanin ya kuma nisanta kansa a kan masu tura sakonni a layuka suna cewa an kara ma katin nasu Kudi

NAIJ.com ta samu labarin cewa jaridar The Guardian, ta wallafa labari a shafinta, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasa ya wallafa cewa kamfanin MTN din na Najeriya.

Ya ce duk wanda zai sai katin su, kar ya kara ko sisin kwabo, daidai kudin da ya gani a rubuce su zai bada a bashi katin ba ragi ba kari.

A wani labarin kuma, Kungiyar Kiristocin Najeriya ta yi Kira ga gwamnatin Tarayya da ta dai na fakewa da wadansu abubuwa domin boye gazawarsu kan kawo karshen rikicin Fulani Makiyaya da mazauna wasu garuruwa a fadin Kasa Najeriya.

Kar ku biya kudin da suka haura na katin da za ku saya - inji MTN

Kar ku biya kudin da suka haura na katin da za ku saya - inji MTN

KU KARANTA: Gwamnati ta ware kadadar noman shinkafa don matasa

Dayake hira da manema labarai a shirin da kungiyar ta keyi na fara yin wata taron gangami na kwana biyar a Abuja shugaban shirya taron kuma Shugaban Kungiyar Kiristocin Najeriya Samson Ayokunle yace ayyukan Fulani a wasu sassan kasa Najeriya ya nuna cewa matsalar ya fi karfin gwamnati.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli wasu yan Najeriya na magana

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel